Ofishin karbar dalibai da yi musu rijista yana sanar da dukkan daliban da busu samu damar yin rijista ba saboda annobar korona da su hanzarta don karasa...
A safiyar yau Lahadi ne 6/9/2020, Farfesa Abdul-Azeem Al-Muhal, Mataimakin shugaban jami`a ta fannin kudi da gudanarwa, ya jagoranci wani taron wanda ya...
A yau Laraba ne da Azhar 2/9/2020, mai girma ministar ilimi mai zurfi da binkicen kimiyya farfesa Intisar Az-Zain Sageerun ta karbi bakuncin kwamitin...
Mai girma mataimakin shugaban jami`a ta fannin kudi da gudanarwa Farfesa Abdul-Azeem Al-Muhal zai gana da ma`aikatan jami`a, a ranar litinin mai zuwa, a...
Mai girma shugaban jami`a Farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen ya mika takardar neman yin murabus dinsa daga gudanar da jami`a ga mai girma ministar ilimi...
Mai girma mataimakin shugaban jami`a ta fannin ilimi da al`adu Farfesa Idrees Salim Hassan ya mika takardar yin murabus din sa daga kan mukamin sa a...
Mai girma shugaban hukumar kula da albarkatun yan Adam malam Kamal Al-Fadil, ya mika takardar yin murabus din sa daga kan mukamin sa, yana mai godiya...
Muna cikin inuwar goman karshe na watan Ramadan mai albarka, a cikin wannan rana mai albarka da al`ummar musulunci take kardadon Lailatul – Qadari, me na...
Tare da karin bakin ciki da kuma zuciya mai yarda da da hukuncin Allah da kaddarar sa, shugaban jami`a da mataimakan sa biyu da sauran ma`aikatan jami`a...
A safiyar yau ne wanda yayi daidai da 29 ga watan Afrilu 2020, Dr Muhammad Usman Abdullahi shugaban kula da al`amuran dalibai, da Dr Tajuddeen Niyam...
A jiya Talata ne 14 ga watan Afrilu 2020, tare da kyakkyawar hobbasa daga kwamitin kota-kwana na jami`a, aka gabatar da aikin feshin riga-kafi a jami`a,...
Jami`ar kasa da kasa ta Afrika tana neman ladan hakurin jure rashin da tayi a gun Allah, na daya daga cikin mutane masu taimako mai son aikin alkhari...
Farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen shugaban jami`a a yau Laraba ya fitar da dokar kara cigaba da tsaida aiki a jami`a, da kuma cigaba da hutu har zuwa 31 ga...
Cikin yanayi na juyayi da bakin ciki, mai girma shugaban jami` a farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen da ma`aikatan jami`a da kuma iyalan kwalejin kimiyya...
Kwalejin koyon ilimin hada magunguna na jami`a ya gama hada abubuwan riga-kafi da kuma tsabtace hannaye a cikin kokarin jami`ar na magance cutar Korona,...
Ofishin karbar dalibai da yi musu rijista yana kara sanar da cewa ana cigaba da yin rijistar kakar karatun zango na biyu Maris/Yuli, a ofishin karbar...
A yau Lahadi ne 15 ga watan Maris 2020, farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen shugaban jami`a ya fitar da dokar dakatar da karatu a dukkan sasannin jami`a da...
A safiyar yau Lahadi ne 15 ga watan Maris 2020, farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen shugaban jami`a ya shugabanci wani taro a ofishin sa, taron da ya hadar...
A yau Alhamis ne da Azhar 12 ga watan Maris 2020, farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen shugaban jami`a ya karbi bakuncin Dr Hassan Usman Sukuttah daya daga...
Ofishin karbar dalibai da yi musu rijista yana sanar da kara lokacin yin rijista na kakar karatun zango na biyu Maris/Yuli, daga ranar Alhamis 12 ga...
A ziyarar sa ta farko tun bayan nada shi shugabancin jami`a, a safiyar yau Talata ne 10/3/2020, farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen ya ziyarci gonar jami`a...
A busa shawarar ministan ilimi mai zurfi da bincike da kuma kirkira, shugaban kasar Chadi Idris Daby ya fitar da sanarwar nada Dr Hassan Buba Jum`ah a...
Labara da daukar hoto: Abdul-Fudail Yusuf
Gonar jami`a ta Eylefun ta karbi bakuncin wata tawagar ilimi babba daga jami`ar Maiduguri dake Nigeria, hakan...
A safiyar yau Laraba 26 ga watan February 2020, farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen ya gana da membobin ofishin zartarwa na kungiyar tsofaffin daliban jami`a...
Cibiyar ilimi na lantarki: Hassan Abi Al-Sheikh Abdul-Fudail
Tare da roko daga ma`aikatar kwodago da bunkasa cigaban al`umma, a yau Talata 25 ga watan...
Farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen shugaban jami`a ya fara shirin san a ziyarar gani da ido a jami`a tare da rakiyar farfesa Musa Daha Tayallah mataimakin...
A safiyar yau Lahdi ne 23 ga watan February 2020, farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen shugaban jami`a ya gana da shuwagabannin kwalejoji da shuwagabannin...
Ministar Ilimi mai zurfi da Binciken kimiyya, farfesa Intisar Az-zain Sagirun, ta fitar da wata doka wacce ta yanke hukuncin nada farfesa Yusuf Mukhtar...
Ofishin karbar dalibai da yi musu rajista na jami'ar kasa da kasa ta Afirka suna sanar da fara yin rajistar kakar karatu ta biyu Maris / Yuli 2020, daga...
Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai
Bayanin Ofishin zartarwa na kungiyar tsofaffin daliban Jami'ar kasa da kasa ta Afirka akan zargin jami’ar na...