ISOWAR ASSHEIKH HUSAIN ASSA'IG DAGA KASAR AMARAT

   A yammacin jiya Laraba cikin ikon Allah wasu daga cikin manyan bakin jami'a daga kasar Amarat ( Dubai ) sun iso Sudan don halartan taron jami'a. mai girma shugaban jami'a tare da jakadan kasar Amarat sun tarbi Asshekih Mairaza Husain Assa'ig a yayin isowarsa filin jaragen saman Khartoum.