TARON KARANTARWAN MUSULIN A KASASHEN AFRIKA YA GUDANA

  A jiya 09/01/2019 tsangayr horas da malamai ( Education ) tare da hadin gwiwan jami'o'in musulinci na Afrika sun  shirya wani taro wanda yayi nazari akan karantarwan Addinin Musulinci a fadin kasashen Afrika.