CIKIN IKON ALLAH SHUGABAN JAMI'AR UM-ALKURA DAKE KASAR SAUDIYA SUN ISO SUDAN DON HALARTAR TARON JAMI'A

 A jiya bayan sallar Azahar  shugaban jami'ar Um-Alkura dake kasar Saudiya Dr. Yahya Zamzamiy tare da jama'arsa sun iso babban birnin khartoum dake Sudan domin  halartar taron jami'a. Mai girma shugaban jami'a Prof. Kamal Muh'd Ubaid shine wanda ya tarbi bakin a ofishinsa dake cikin jami'ar. shugaban tsangayar Al'kur'ani Dr. Muh'd Al-Amin Isma'il shima yasamu damar halartar wajen. sun samu dabar tattauna akan wasu abubuwa masu yawa akan tsangayar ta Al-Kur'ani.