CIGABA DA YIN RIJISTAR KAKAR KARATUN ZANGO NA BIYU

Ofishin karbar dalibai da yi musu rijista yana sanar da dukkan daliban da busu samu damar yin rijista ba saboda annobar korona da su hanzarta don karasa ayyukan yin rijistar su zuwa ranar 17 ga watan satumba 2020. wannan sanarwar tana matsayin dama ta karshe don yin rijista, sannan kuma za a fara karatu ranar Lahadi, 20 ga watan satumba 2020.