MAI GIRMA MATAIMAKIN SHUGABAN JAMI`A TA FANNIN KUDI DA GUDANARWA ZAI GANA DA MA`AIKATAN JAMI`A GOBE

Mai girma mataimakin shugaban jami`a ta fannin kudi da gudanarwa Farfesa Abdul-Azeem Al-Muhal zai gana da ma`aikatan jami`a, a ranar litinin mai zuwa, a dakin taro na Afrika dake jami`a, da misalin karfe goma shadaya na safe. Ba a daukewa kowa ba.