AN FARA YIN RIJISTAR KAKAR KARATU TA BIYU A JAMI`A

Ofishin karbar dalibai da yi musu rajista na jami'ar kasa da kasa ta Afirka suna sanar da fara yin rajistar kakar karatu ta biyu Maris / Yuli 2020, daga ranar Litinin 10/2/2020 AD har zuwa 27/22/2020,  ya zama dole ga ɗalibai maza da mata su bi wannan lokacin da aka iyakance don yin rajista.