Qatar Charity organization ta shirya Buda baki na shekara-shekara ma daliban jami'a.

Qatar Charity organization a ranar Talatan da ta gabata, Mayu 7, 2018, ta shirya Buda bakin azumin wata Ramadan ma daliban Jami'ar.

Buda bakin wadda yasamu halartan shugaban Qatar Charity organization na Sudan, tare da  shugaban harkokin dalibai, inda shugaban harkokin dalibai ya gode wa Qatar Charity organization don gudunmawa  da take bayarwa ga daliban jami'a.