OFISHIN INGANTA AL'AMURA YA SHIRYA WANI TARO.

     Wannan ofishin mai suna asama tare da hadin gwiwan ofishin zartaswa sun shirya wani taro don fadakar da ma'aikata tare da horas dasu akan sabon tsarin jami'a. taron ya tattaro ma'aikatan jami'a daga ofishoshi mabambanta.