ZA'A FARA CIYAR DA DALIBAN JAMI'A KIFI ACKIN ABINCINSU SABANIN NAMA KAWAI

  Daga cikin arzikin da wannan jami'ar takeci na amfanin gidan gonarta dake unguwar Ailafun. jiya Lahadi 10/02/2019 an fara amfani da Kifinruwa a cikin abincin daliban wannan jami'a domin kawo sauyi acikin nau'in abincin da sukeci abaya.