SANARWA GAME DA CIGABAN KARATU BAYAN JARABAWA

  Ofishin jami'a yana sanar da daukacin daliban wannan jami'ar cewa : Idan Allah ya kaimu ranar 03/03/2019 za'a koma karatu a dukkanin tsangayun jami'ar sabanin 24/02/2019.

ALLAH YAYI MANA JAGORA