JAMI'AR AFRIKIYYA TA SAMU KYAUTA DAGA CIBIYAR SARKI FAISAL AKAN HIDIMA GA MUSULINCI

 

  Cikin ikon Allah da kudiransa anzabi jami'ar Afrikiyya a matsayin jami'a ta farko a Afrika da take kokarin yada Addinin musulin a Afrika.  za'a mikawa jami'a kyautar ne a yayi gudanar da bikin cibiyar karkashin jagorancin Kadimul Haramaini Sarki Salman Bin Abdul'aziz

  Muna taya jami'a murnan samun wannan kyauta, Allah ya kara daukaka musulinci da musulmai AMEEEN