Written on 17/12/2018, 11:24 by dansarki
ministan-ma-aikatar-ilimi-ta-kasar-burundi-ya-kawo-ziyara-jami-a A safiyar Lahadi 16/12/2018 mai girma shugaban jami'a Prof. Kamal Muh'd Ubaid ya karbi bakuncin Gasibaba Yankubuna ( Ministan ilimi na kasar Burundi. Mai girma shugaban ya tarbe shi ne a ofishinsa...
Written on 17/12/2018, 11:18 by dansarki
jami-a-zatayi-bikin-ranar-yaren-larabci-na-duniya   A yau Litinin 17/12/2018 jami'ar Afrikiyya tare da hadiin gwiwar cibiyar Yusuf Alkhalifa dake cikin jami'ar zasu gudanar da bikin ranar Harshen Larabci na duniya. za'agudanar da taron ne a dakin...
Written on 16/12/2018, 11:33 by dansarki
an-fara-gudanar-da-jarabawa-kamar-yadda-aka-tsara     A jiya asabar 15/12/2018 anfara jarabawan zangon farko ga daukacin daliban jami'a kamar yadda jami'ar ta tsara. Mai girma mataimakin shugaban jami'a a fannin ilimi da al'adu Dr. Musa Daha...
Written on 16/12/2018, 11:30 by dansarki
mai-girma-mataimakin-shugaban-kasan-sudan-ya-halarci-taron-manema-labarai   A ranar 13/12/2018  Hasan Salih (mataimakin shugaban kasar Sudan mai lamba ta daya ) ya halarci taron manema labarai na kasashen Afrika wanda ma'aikatar Sadarwa ta Sudan tashirya. Taron ya gudana...
Written on 16/12/2018, 11:28 by dansarki
ministan-albarkatun-kasa-da-magudanan-ruwa-ya-ziyarci-gidan-gonar-jami-a-dake-ailafun   A ranar  Alhamis  din da tagabata 13/12/2018 Injiniya Ibrahim Hamid Aliy ( Ministan albarkatun kasa da magudanar Ruwa ) yakai ziyara gidan gonar jami'a dake unguwar Ailafun. inda yasamu rakiya...
Written on 13/12/2018, 09:48 by dansarki
jami-a-zata-karbi-bakuncin-taron-kungiyar-yan-jarida-na-afrika   A yau Alhamis da gobe Juma'a idan Allah ya yarda jami'a zata karbi bakuncin taron 'yan jarida na Afrika. Taron zai gudana ne karkashin jagorancin ma'aikatar jarada ta kasar Sudan da sauran...