Written on 14/05/2020, 12:00 by warury
jami`ar-kasa-da-kasa-ta-afrika-tana-neman-ladan-jure-rashin-tsohon-shugabanta-farfesa-ad-dayyib-zainul-abideen-wanda-ya-rasu-da-safiyar-yau-alhamisMuna cikin inuwar goman karshe na watan Ramadan mai albarka, a cikin wannan rana mai albarka da al`ummar musulunci take kardadon Lailatul – Qadari, me na sanar da kai meye Lailatul – Qadari? Hakika...
Written on 12/05/2020, 11:52 by warury
allah-ya-yiwa-farfesa-abdus-salam-mahmud-rasuwaTare da karin bakin ciki da kuma zuciya mai yarda da da hukuncin Allah da kaddarar sa, shugaban jami`a da mataimakan sa biyu da sauran ma`aikatan jami`a suna mika ta`aziyyar daya daga malamanta...
Written on 30/04/2020, 11:55 by warury
a-cikin-tsari-na-kulawar-ofishin-jakadanci-ga-dalibansa-jakadan-kasar-indunusiya-a-khartoum-ya-ziyarci-jami`a A safiyar yau ne wanda yayi daidai da 29 ga watan Afrilu 2020, Dr Muhammad Usman Abdullahi shugaban kula da al`amuran dalibai, da Dr Tajuddeen Niyam shugaban ofishin harkokin waje na jami`a, da...
Written on 23/04/2020, 16:55 by warury
hukumar-jami`a-tana-taya-murnar-shigowar-watan-azumin-ramadan-mai-albarka Farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen shugaban jami`a da kuma mataimakan sa suna taya ma`aikatan jami`a da dalibai maza da mata murnar  shiga watan azumin Ramadan mai albarka, Allah ya maimaita mana da...
Written on 23/04/2020, 16:49 by warury
shugaban-jami`a-ya-je-duba-dakunan-kwanan-dalibai-na-maza-dana-mata A safiyar Lahadin da ta huce ne farfesa Yusuf Mukhtar Al-Ameen ya gabatar da wata ziyarar gani da ido a dakunan kwanan dalibai na maza da mata dake jami`a, tare da rakiyar Dr Abdun-nasir Ali Fakky...
Written on 15/04/2020, 07:00 by warury
yiwa-jami`ar-kasa-da-kasa-ta-afrika-feshin-riga-kafi-bisa-jagorancin-ma`aikatar-tsaro A jiya Talata ne 14 ga watan Afrilu 2020, tare da kyakkyawar hobbasa daga kwamitin kota-kwana na jami`a, aka gabatar da aikin feshin riga-kafi a jami`a, bisa jagorancin tawagar masana`antun tsaro...