Dokta Basan shugaban tsangayar kulada musibu da tsaran dan Adam yakarbe bakuncin gomnan Nile Azrak Ustaz Hassan Yasin a ranar 13/12/2017 a ofishinsa taron wanda yasamu halattar ma’aikatan tsangayar.