Jami’ar ahfad: Hassan Ali daha

Bikin na girma mawa wanda minista ilimi mai zurfi da bincike na ilimi ya karrama farfesa sumaiya Abu kuwais da mutanen daga bangarorin ilimi daban daban, da yammacin ranar talata 12/12/2017 wannan jami’ar amshi kyata ta uku a gasar da aka kammala ta yusuf badri, kyautar wanda Muhammad Usaman Albili ya karba shuhun shugaban ofishin kulada alakar kasashen waje tare da dokta hinda Maamun Bahiiri shugabar tsangayar ilimin jinya da dokta majid Usman daga tsangayar ilimin likitanci da dokta Abulnasir Ali alkafiy shugaban fannin samantakewa na tsanganyar Art da doktora Khalidah daga tsangayar daga tsangayar ilimin jinya da ustaza majida daga tsangayar ilimin jinya