Da yammacin ranar litinin data gabata 11/12/2017 aka zauna taro na hadun gyowa adakin taro na Najjashi tsakanin wannan Jami’ar da ma’aikatar ilimi ta Kasar eriteriya akar kashin jagorancin shugaban wannan Jma’ar farfesa kamal Muhammad Ubaid da dokta haili daga ma’aitakar ilimi ta Kasar eriteriya tare da daokta Musa Taha mataimakin shugaban wannan Jmai’ar kan fannain ilimi da al’adu dare da shuwagabanin tsangayon jami’ar dasuka hada da tsangayar ilimin likitanci da injiniyanci da likitancin baki da hakura da noma

 

Tafannin sa jakadan kasar eriteriya a Khartoum ya wassafa zirayar da mabudin taimake-kenuwa tsakanin wannan Jami’ar da maikatun ilimi na Kasar wanda yace ofishin jakadanshi ya kasar dake nan Khartoum zai kulla alakar.