Aranar tarlatar data gabatane 11/12/2017 aka bude ajojowan karatu na digiri na biyu a tsangayar ilimin likitanci dake wannan Jami’ar, taron wanda yasasmu halatta farfesa hatim usman mataimakin shugaban jami’ar fannin sha’anin kudi da ofisoshi da ustaz ali Ibrahim mataikin shugaban bankin musulunci na faisal dare da ustaz Mustapha Ali hasan da ustaz Awad alsunusiy da ustaz Muhammad Abdurrauf shugaba kan sha’anin dalibai da dokta hanad mamun Bihiri shugaban tsangayar mai rikun kwarya.