A ranar Al-Hamis din da tagabata Dr. Usama Faisal ( Minstan ofishin harkakon waje ) ya gana da shugaban jami'a Prof. Kamal Muh'd Ubaid a fishinsa dake ma'aikatar harkokin wajen kasar. Ganawar sunyita ne akan wasu  abubuwa masu yawa da suka shafi alakar dake tsakanin bangarorin biyu.