Wannan kwalejin mai suna asama zata shirya wani mai taken : (Ma’aunin fahimta kan ilimin likitanci) wanda Prof. Zain Al abideen  Abdurrahman zai gabatar aranar Lahadi 12/08/2018 da misalin karfe 9:00am na safe adakin taro na Muh’d Indimi dake kwalejin Ma’adinai.

Allah ya bamu ikon zuwa AMEEEEEEEN