Wani tsohon dalibin jami'a dan kasar Murtaniya mai suna Abdurrahman Wald wanda ya kammala kwalejin kimiya da fasaha kuma mai bada shawara ga kungiyar Al-Darb dake kasar Qatar wacce take fallafawa akan abunda da yashafi ilimi ya lashe gasar Bakin duniya mai taken : ( Ideas for Action 2018 ) .

  Wannan gasar dai an gunadar da ita ne kan wasu abubuwa goda goma ( 10 ) wanda zasu kawo chanji akasashen  AFRIKA da kuma yankin Gabas ta tsakiya.

Kungiyar ta samu takardan samun nasara akan gasar wacce aka bayyana musu cewa sune keda mataki na biyu, kuma sun bige sama da kungiyoyi 2100 daga kasashe 124, inda sama da  mutane 7000 suka fafata acikin gasar.

  Mai girma shugaban jami'a ya tura masa da takardan gayyata domin jami'a ta karramashi.