Ofishin kula da harkokin addinin musulinci na jami'a ya sanar da cewa za'a gudanar da sallolin Idin wannan shekara a masallatanta kamar haka:-

Lokaci : 06:45am na safe

Wurare da Malamai :

Masallacin Markaz : Assheik Taj Assir Abdulbariy

Masallacin  Raudah ( maudidi ) : Dr. Ibrahim Abdulhamid

Masallacin Assheikh Subair ( Jabra ) Dr. Mahmud Hamuda Salih

ALLAH UBANGIJI YA KARBI IBADUMMU GABA DAYA AMIN