Jami'a ta bayyana cewa ma'aikatanta zasu fara hutun bikin karamar  Sallah daga ranar Lahadi 17/06/2018 har izuwa ranar Alhamis 21/06/2018, inda zasu dawo bakin aikinsu a ranar Lahadi 26/06/2018.  Kuma awannan ranar ta Lahadi ne za'ayi taron barka da sallah a dakin taro dake cikin jami'ar da misalin karfe 08:30am na safe kamar yadda sanarwa tafito daga ofishin Jami'a.

ALLAH YA MAIMATA MANA YA KARA MAIMATA MANA  AMIN