Wannan majalisi mai suna asama yabaiwa shashin koyar da aikin Lantarki na kwalejin injiniyanci lambar yabo bayan gudanar da bincike da  sukayi akwalejin tun watan Junairun ( Jan ) da yagabata . an basu lambar yabon ne sakamakon wani bincike da suka gabatar kan yanar gizo da kuma lantarki karkashin kulawar Dr. Abdulfatah Bilal ( shugaban kwalejin ).

Yabo da jinjina zuwa ga ma'aikan wannan kwalejin da shugabanta da kuma dalibanta gaba daya.