Mai girma shugaban jami'a Prof. Kamal Muh'd Ubaid da daukacin mataimakanshi da kuma malaman jami'ar da ma'aikatanta dama dalibanta suna taya  daukacin al'ummar musulmai murna zagayuwan watan Ramadan mai albarka. Allah ubangiji ya sanyamu cikin masu rabauta da al'khairan dake cikinsa AMEEEEN