Wannan cibiya ta shirya wani taro metaken ( Malamin siyasa daga Habasha da irin gudun muwanshi a kashashen Afrika )

Masu gabatarwa :

Dr. Abdulwahab Attayb Bashir  - me bincike akan Afika

Dr. Faisal Hasan As'sheikh - me bincike akan rikice-rikicen Afrika

Masu sharhi :

Dr. Hasan Makkiy Muh'd Ahmad - masani kan al'amuran Afrika.

Dr. Idris Salim Al'hasan - shugaban kwalejin Adaab ( faculty of Arts )

Mr. Abrar Muh'd - me bincike da nazari kan Afrika.

Rana : yau Laraba 14/03/2018

Lokaci : 10:30am

Wuri : Jami'ar Afrikiyya ( a dakin taro na Annajashi.