Prof Abdulkayyum Abdulhalim Al'hasan da Dr Salah'adeen  Muh'd sun halarci bikin narar Maktab (  labrary day ) wanda ya gudana a cibiyar Rashid Dayyab karkashin jagoranci kamfanin sukari na Kinana ( sugar ) tare da hadin gwiwar jam'iyyar Sudan me kula da maktaba ( labrary ) da sauran ilimomi.

 prof  Abdulkayyum shine ya gudanar da muhadara awajan taron, yayita ne ( muhadara ) akan yadda za'a dawo da martaba/kima na maktaba  a makarantu da sauran gurare da akeda bukatar haka.