Prof Ahmad Muh'd Makeen ( malami a kwalejin koyar da aikin likitanci a jami'ar Afrikiyya ) ya samu sakon wata takarda daga majalisar kiwon lafiya ta Sudan, takardan wacce take dauke da kalmomin yabo da godiya agareshi kan kokarinshi a fannin kiwon lafiya, da kuma ganin  wannan majalisa tazamo sananniya a duniya, sannan dukkanin kwalejojin koyar da aikin likitanci sun shiga karkashin kungiyar kiwon lafiya na duniya.

Takardan na dauke da sahannun prof Zain'alabideen ( shugaban majalisar ), ga takardan nan akasa kamar yadda kuke gani.