Written on 18/11/2018, 10:17 by dansarki
daliban-wata-makaranta-sun-kawo-ziyara-cikin-jami-a A ranar Alhamis din da tagabata wasu dalibai daga wata makaranta mai suna Mu'assasa Arrisala Atta'alimiya sun kawo ziyarar  karin ilimi a Tsangayar...
Written on 18/11/2018, 10:08 by dansarki
jami-a-ta-karbi-wasu-baki-daga-kasheshe-daban-daban-da-sukazo-wani-taron-musulinci-anan-sudan   A ranar juma'ar da tagabata 16/11/2018 jami'a ta karbi wasu baki wa'inda sukazo kasar Sudan don halartar wani taro na musulinci da aka gudanar dashi a...
Written on 15/11/2018, 10:57 by dansarki
mataimakin-shugaban-kasa-ya-ziyarci-gidan-gonar-jami-a   A jiya laraba 14/11/2018 bayan sallar La'asar mai girma mataimakin shugaban kasar Sudan mai lamba ta daya Hasan Salih ya ziyarci gidan gonar jami’a...
Written on 15/11/2018, 10:56 by dansarki
an-zartas-da-shirin-digiri-na-ilimin-zamantakewa-da-hidima-ga-al-ummah-a-jami-a Majalisar dake da alhakin kula da karatun gaba da digiri da bincike bincike ta bada damar karantar da ilimin zamantakewa da hidima ga Al'ummah ga...